Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Ministan Wajen Turkiyya ya yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar rikici saboda harin da Amurka ke kai wa ƙungiyoyin da Iran ke goyon baya
Архив новостей

Ministan Wajen Turkiyya ya yi gargaɗi kan yiwuwar ɓarkewar rikici saboda harin da Amurka ke kai wa ƙungiyoyin da Iran ke goyon baya

"Muna fuskantar hatsari, kuma akwai yiwuwar fuskantar barazana ta gaza dakatar da abin da ke faruwa," in ji Hakan Fidan. Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi gargadi game da yiwuwar watsuwar rikici a Gabas ta Tsakiya a yayin da Amurka ke matsa kaimi wurin kai hare-hare kan kungiyoyi...