Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Zanga-zanga ta ɓarke a Senegal bayan sanar da ɗage zabe
Архив новостей

Zanga-zanga ta ɓarke a Senegal bayan sanar da ɗage zabe

A ranar Asabar ne shugaban kasar Senegal Macky Sall ya sanar da ɗage zaben kasar har sai baba ta gani. Jami'an tsaron ƙasar Senegal sun tarwatsa dandazon jama'a da suka taru a Dakar babban birnin ƙasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da ɗage zaben shugaban ƙasar da aka yi, wanda a da za a yi shi n...

Senegal ta toshe intanet a Dakar da wasu sassan ƙasar
Архив новостей

Senegal ta toshe intanet a Dakar da wasu sassan ƙasar

A ranar Asabar ne Shugaban Senegal Macky Sall ya sanar da ɗage babban zaɓen ƙasar wanda aka yi niyyar gudanarwa a ranar 25 ga watan Fabrairu. An katse hanyoyin intanet a Dakar babban birnin Senegal da kuma sauran sassan ƙasar a daidai lokacin da ƴan majalisa a ƙasar ke shiri tafka muhawara kan wa...

Britain's King Charles III diagnosed with cancer
Архив новостей

Britain's King Charles III diagnosed with cancer

Buckingham Palace refrains from specifying the type of cancer afflicting the monar ch Britain's King Charles has been diagnosed with cancer and has started treatment, Buckingham Palace announced on Monday. The disclosure follows an earlier medical intervention for benign prostate enlargement, whi...

Rundunar sojin Nijar ta ce ta kashe 'yan ta'adda kusan 60
Архив новостей

Rundunar sojin Nijar ta ce ta kashe 'yan ta'adda kusan 60

Rundunar sojin Nijar ta ce ta yi nasarar kashe ƴan ta'adda da dama sakamaon farmakin da ta kai musu a Kogin Isa ko Kogin Kwara. Rundunar sojin Nijar ta ce ta yi nasarar kashe ƴan ta'adda da dama sakamakon farmakin da ta kai musu a Kogin Isa da Kogin Kwara. A sanarwar da rundunar sojin ta fitar ta...