Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Maphorisa: Sarkin kidan Amapiano na Afirka ta Kudu
Архив новостей

Maphorisa: Sarkin kidan Amapiano na Afirka ta Kudu

Ana kallon DJ Maphorisa a matsayin wanda ya kawo sauyi wajen amfani da amapiano domin kida, inda yake amfani da shi wajen kirkirar kade-kade da suka yi shuhura sosai. DJ Maphorisa yana cikin makada masu fasaha sosai a Afirka ta Kudu. Haka kuma fasihin mawaki ne, sannan marubucin waka, wanda masoy...

Ethiopia spy chief Temesgen approved as new deputy PM
Архив новостей

Ethiopia spy chief Temesgen approved as new deputy PM

Prime Minister Abiy Ahmed said the changes will strengthen the nation's leadership. Ethiopian lawmakers have approved the appointment of intelligence chief Temesgen Tiruneh as deputy to Prime Minister Abiy Ahmed, in a high-level reshuffle that comes as the country faces internal conflicts, a food...

Ana gudanar da babban zaɓe a Pakistan mai cike da ruɗani
Архив новостей

Ana gudanar da babban zaɓe a Pakistan mai cike da ruɗani

Jami’ai sun tura sama da sojoji 650,000 da ƴan sanda domin samar da tsaro a zaɓen da tuni tashe- tashen hankula da ruɗani suka mamaye shi. Miliyoyin ƴan ƙasar Pakistan sun soma kaɗa ƙuri'u a babban zaɓen ƙasar da ke cike tashin hankali da ce-ce-ku-ce. Hukumomin ƙasar sun katse layukan wayar sadar...