Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Shugaban Turkiyya zai kai ziyara UAE da Masar
Архив новостей

Shugaban Turkiyya zai kai ziyara UAE da Masar

Shugaban Turkiyya zai halarci Babban Taron Gwamnatocin Kasashe a Dubai a matsayin bako na musamman kuma ana saran zai yi tattaunawa da wasu shugabannin kasashen duniya. Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai kai ziyara Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) daga ranakun 12 zuwa 13 ga Fabrairu, kuma...

AFCON 2023: Tinubu ya jinjina wa ƴan wasan Super Eagles
Архив новостей

AFCON 2023: Tinubu ya jinjina wa ƴan wasan Super Eagles

"Shugaba Tinubu yana jinjina ga Super Eagles da masu horarwa da dukkan masu gudanarwa na tawagar bisa jajircewarsu da sadaukarwa har suka kawo wannan mataki na gasar," in ji sanawar. Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya jinjina wa tawagar ƙwallon ƙafar, Super Eagles, bisa bajintar da ta nuna a gasar...