Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

RSF na rushe hujjoji kan ta'asar da ta faru a Sudan: Rahoto
Архив новостей

RSF na rushe hujjoji kan ta'asar da ta faru a Sudan: Rahoto

Kungiyar 'yantawaye ta RSF ta Sudan ta gudanar da kashe-kashe da yawa da kuma zubar da gawarwaki barkatai a birnin Al Fasher, kamar yadda wani sabon rahoto ya gano. Wani sabon rahoto ya gano cewa ƙungiyar ‘yantawaye ta "Rapid Support Forces" (RSF) ta Sudan ta yi kashe mutane da dama tare da watsa...