Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Tashin bam ya kashe yara da dama a kudancin Syria
Архив новостей

Tashin bam ya kashe yara da dama a kudancin Syria

Wani ɗan sanda ya shaida wa kamfanin dillancin labaran SANA cewa yara bakwai sun rasu “an kuma raunata wasu mutum biyu, ɗaya daga cikinsu mace ce, a lokacin da ƴan ta’adda suka saka tayar da bam” a birnin Sanamayn a ranar Asabar. Aƙalla yara bakwai ne suka rasu a lardin Daraa da ke kudancin Syria...