Millions of Indians have started voting in a six-week election that's a referendum on Narendra Modi, the populist prime minister who has championed an assertive brand of Hindu nationalist politics and is seeking a rare third term as the country's leader. Over 970 million voters will elect 543 mem...
Dole ne shugabanni su dauki kwararan matakai don yaki da daduwar barazana da kyamatar Musulmai a fadin nahiyar, amma kuma yaduwar kungiyoyin masu tsaurin ra'ayi na iya kawo cikas ga wannan kokari. Tsawon wata guda kenan tun bayan da Kungiyar Hadin Kan Tsaro a Turai (OSCE) ta yi kira ga shugabanni...
The films are being premiered for the first time globally at the event starting in June. By Charles Mgbolu The Tribeca Film Festival has unveiled its line-up of films due to gloss screening theatres in this year’s edition. The film festival is an annual film screening festival organised by Tribec...
Majiyoyin diflomasiyyar Turkiyya sun ce, ganawar ta wayar tarho tsakanin ministocin biyu na zuwa ne bayan bukatar da bangaren Iran ya gabatar na tattaunawa kan al'amuran da suka faru a yankin. Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan da takwaransa na Iran Hossein Amirabdollahian sun tattauna...
Hukumomi a Pakistan sun daƙile wani mumunan hari da aka yi ƙoƙarin kai wa wasu ƴan ƙasar Japan a yayin da suke dab da tsallake harin kwanton ɓauna da wasu ƴan bindiga suka shirya musu. Ƴan sanda a birnin Karachi da ke yankin kudancin Pakistan sun harbe wani ɗan ƙunar baƙin wake da kuma wasu ƴan b...
Ils "sont priés de quitter le territoire du Burkina Faso dans les prochaines 48 heures", précise la note datée de mardi. Trois diplomates français, dont deux conseillers politiques à l'ambassade de France à Ouagadougou, ont été déclarés "persona non grata" pour "activités subversives" et priés de...
An ayyana jami'an uku a matsayin "waɗanda ba a maraba da zamansu" kana an ba su sa'a 48 da su bar Burkina Fasa, a cewar takardar da Ma'aikatar Harkokin Wajen Ƙasar ta aika zuwa Ofishin Jakadancin Faransa. Kasar Burkina Faso ta kori wasu jami'an diflomasiyyar Faransa guda uku saboda zarginsu da ai...
A woman who was abducted in Nigeria in the Chibok kidnapping of 2014 has been rescued alongside her children. Nigerian soldiers rescued a woman who was abducted by extremists a decade ago while she was a schoolgirl in the village of Chibok, the army said on Thursday. Her three children were also...
"Abin da zan iya cew shi ne muna aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumomin Nijeriya domin ƙoƙarin ganin mun warware matsalolin da ke tsakaninmu," in ji shugaban kamfanin Mista Richard Teng. Binance da ke hada-hadar kuɗin kirifto mafi girma a duniya, tana aiki kafaɗa da kafada da hukumomin Nijeriya don w...
Shugaban Kenya William Ruto ya ba da sanarwar mutuwar Babban Hafsan Dakarun kasarJanar Francis Ogolla. Babban hafsan sojin kasar Kenya Janar Francis Ogolla na daga cikin manyan kwamandojin da suka mutu a lokacin da wani jirgin yaki mai saukar ungulu ya yi hadari a yammacin kasar, kamar yadda wani...
Le président Erdogan a présenté ses condoléances à son homologue émirati, suite aux inondations catastrophiques qui frappent le pays. Le président turc Recep Tayyip Erdogan a présenté, mercredi lors d’un entretien téléphonique, ses condoléances au président des Émirats arabes unis Mohammed Bin Za...
Kenya – Fighting for Water | Off The Grid Documentary TRT World ’s award-winning documentary series "Off the Grid" has bagged a gold medal with its episode "Kenya – Fighting for Water" at the New York Festivals TV & Film Awards. " TRT World 's efforts to be the voice of oppressed communities worl...