Rundunar sojin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta ce ta yi nasarar daƙile wani yunƙurin juyin mulki bayan wasu munanan hare-hare da aka kai kusa da fadar shugaban ƙasar Felix Tshisekedi da ke Kinshasa babban birnin ƙasar. Shugaban ƙungiyar Tarayyar Afirka (AU) Moussa Faki Mahamat ya ce yana bibiy...
Hukumomi a Afirka ta Kudu sun ce tuni aka sanar da iyalan masuntan cewa an dakatar da bincike da kuma aikin ceto. Afrika ta Kudu ta dakatar da aikin bincike da ceto na wasu masunta 11 da suka bace a lokacin da wani jirgin ruwa ya nutse a gaɓar tekun ƙasar a ranar Juma'a. Ana dai kyautata zaton ma...
The Madaraka Festival is a festival of African music, culture, and community organised across cities in the US. Kenyan music star Nyamari Ongegu, known by fans as Nyashinski, has pulled out of the upcoming USA Madaraka Festival 2024 after a failed visa application process for his “team’’. In a me...
Mahukunta a Iran sun tabbatar da mutuwar shugaban ƙasar Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje Amirabdollahian a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu a yammacin Iran a ranar Lahadi 19 ga Mayu, 2024. Mahukunta a Iran sun tabbatar da mutuwar shugaban ƙasar Ebrahim Raisi da Ministan Harkokin Waje...
Shugaban na Iran Raisi ya samu rakiyar Ministan Harkokin Ƙasashen Waje Amirabdollahian, da gwamnan yankin Azerbaijan ta Gabas a Iran da sauran jami’ai da masu kare lafiyar shugaban ƙasa. An gano gawar Shugaban Iran Ebrahim Raisi da ministan harkokin wajen ƙasar da sauran jami’ai a wajen da jirgi...
L’évènement réunit 120 entreprises et représentants de 12 pays, dont la Türkiye, l'Algérie, l'Italie, la Russie, l'Espagne et la Jordanie. La 14è édition de la Foire de l'agriculture et des industries alimentaires se déroule dans la ville de Sfax, à 350 kilomètres au sud de Tunis, dans le sud de...
Manchester City, plus fort que West Ham (3-1), s'est assis dimanche sur le trône d'Angleterre pour la quatrième année d'affilée, une performance inédite qui éclipse encore l'épatant Arsenal, dauphin. Pep Guardiola a assuré le titre à la 38e et dernière journée en maintenant à distance les "Gunner...
Shugaban Iran da tawagarsa sun rasu a wani hatsarin jirgin helikwafta ranar Lahadi, a wani yanki mai tsaunuka a arewa maso yammacin ƙasar. Bayan binciken da aka kwashe tsawon dare ana yi sakamakon rashin kyawun yanayi, a yanzu an tabbatar da rasuwar shugaban Iran Ebrahim Raisi, da ministan harkok...
DR Congo military said it had foiled a coup attempt following deadly gunshots near the offices of President Felix Tshisekedi in the capital Kinshasa involving "foreigners and Congolese". The head of the African Union Commission said he was following events in the Democratic Republic of Congo with...
L'affaire découle d'une décision prise en mars par la commission électorale de disqualifier M. Zuma en raison d'une condamnation à une peine de prison en 2021. La Cour constitutionnelle d'Afrique du Sud a décidé lundi que l'ancien président Jacob Zuma ne pouvait pas se présenter aux élections lég...
Les équipes de recherche et de sauvetage ont atteint l'épave de l'hélicoptère du président Ebrahim Raïssi après qu'un drone turc Akinci ait identifié l'endroit. Le Croissant-Rouge iranien a annoncé qu'il avait trouvé l'emplacement de l'épave de l'hélicoptère du président Ebrahim Raisi après qu'el...
Manchester City ta lashe kofin Firimiya na Ingila a karo na huɗu a jere, inda Arsenal ta zo ta biyu. Ɗan wasan tsakiya na Manchester City, Rodrigo Hernandez Cascante ya ce Arsenal ta gaza lashe kofin gasar Firimiya ne saboda sun buga wasansu da Man City da "zuciya mara ƙarfi.'' Da yake magana da...