Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Kai-tsaye: Isra'ilawa sun yi cincinrindo a kusa da ofishin Netanyahu, suna nema a cim ma matsaya kan mutanen da aka yi garkuwa da su
Архив новостей

Kai-tsaye: Isra'ilawa sun yi cincinrindo a kusa da ofishin Netanyahu, suna nema a cim ma matsaya kan mutanen da aka yi garkuwa da su

Isra'ila ta kwashe kwana 230 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,709 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 79,990, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine. 0125 GMT — Isra'ilawa sun yi zanga-zanga a kusa da...

Kai-tsaye: Isra'ilawa sun yi cuncunrundo a kusa da ofishin Netanyahu, suna nema a cimma matsaya kan mutanen da aka yi garkuwa da su
Архив новостей

Kai-tsaye: Isra'ilawa sun yi cuncunrundo a kusa da ofishin Netanyahu, suna nema a cimma matsaya kan mutanen da aka yi garkuwa da su

Isra'ila ta kwashe kwana 230 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,709 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 79,990, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine. 0125 GMT — Ɗaruruwan Isra'ilawa sun yi zanga-zanga...

Amurka za ta ayyana Kenya a matsayin babbar ƙawar NATO
Архив новостей

Amurka za ta ayyana Kenya a matsayin babbar ƙawar NATO

Shugaban Kenya William Ruto ya buɗe ƙofar ziyarar aiki ta farko da wani shugaban Afirka ya taɓa kai wa birnin Washington cikin shekaru fiye da 15. Ana sa ran shugaban kasar Amurka Joe Biden zai ayyana ƙasar Kenya a matsayin babbar ƙawar ƙungiyar tsaro ta NATO a ziyarar aikita kwanaki uku da shuga...

Atalanta end Leverkusen's unbeaten run to win Europa
Архив новостей

Atalanta end Leverkusen's unbeaten run to win Europa

Atalanta beat Bayer Leverkusen 3-0 on Wednesday to win the UEFA Europa League title. Atalanta winger Ademola Lookman was unstoppable and Bayer Leverkusen's impossible dream of completing an entire season unbeaten with a hat trick of titles proved to be just that. Instead, Lookman was the hat tric...

SA seeks to file complaint over EU carbon border tax
Архив новостей

SA seeks to file complaint over EU carbon border tax

South Africa is considering filing a formal complaint at the World Trade Organization against the European Union's "protectionist" carbon border levy. South Africa is considering lodging a formal complaint at the World Trade Organization against the European Union's "protectionist" carbon border...