Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

El Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu
Архив новостей

El Rufai ya kai ƙarar Majalisar Dokokin Kaduna kotu

A ƙarar da tsohon gwamnan ya shigar, ya buƙaci kotun ta ayyana rahoton da majalisar dokokin ta gabatar a matsayin mara inganci inda yake zargin ba a ba shi damar sauraron ɓangarensa ba kafin yi masa wannan zargin. Tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da Majalisar Dokokin Jihar a gaban...