Masu zanga-zangar suna son tilasta wa gwamnati ta ɗauki matakai don sauƙaƙa matsin rayuwar da suke ciki sakamakon matakan da gwamnatin Bola Tinubu ta ɗauka da suka haɗa da janye tallafin fetur. 'Yan sanda sun riƙa harba tiyagas kan ɗaruruwan masu zanga-zanga a birnin Kano da ke arewacin Nijeriya...
Les trois prévenus étaient accusés de conspiration et ont accepté de plaider coupable, en échange d'une condamnation à la prison à vie, rapporte mercredi le New York Times, citant des responsables du Pentagone. Trois prévenus accusés d'avoir participé à la préparation des attentats du 11 septembr...
Yusuf Dikeç est entré dans l’histoire olympique turque. Il a remporté la médaille d’argent au Tir au Pistolet (air comprimé) à 10 m mixte par équipe avec sa partenaire Şevval İlayda. C’est le premier titre olympique dans ce sport pour la Turquie. Une médaille d’argent, c’est une première pour le...
"Under the guise of freedom of expression and tolerance, human dignity was trampled upon and religious and moral values were mocked," Turkish President Recep Tayyip Erdogan tells Pope Francis. Immoral displays at a segment of the Paris Olympics opening caused outrage and drew reactions, Turkish P...
Masu zanga-zangar suna son tilasta wa gwamnati ta ɗauki matakai don sauƙaƙa matsin rayuwar da suke ciki sakamakon matakan da gwamnatin Bola Tinubu ta ɗauka da suka haɗa da janye tallafin fetur. Dubban mutane a birane daban-daban na Nijeriya sun soma gudanar da zanga-zanga domin bayyana ɓacin rans...
Ghana tana fama da matsalar tattalin arziƙi, sannan ta gaza biyan mafi yawan bashin da ake binta na waje, wanda ya kai dala biliyan 30 a shekarar 2022. Tsohon shugaban ƙasar Ghana, John Dramani Mahama, ya bayyana aniyarsa ta ƙoƙarin sake tattaunawa kan sharuɗan samun bashin asusun lamuni na duniy...
Wasu jihohin Nijeriya sun saka dokar hana zirga-zirga bayan da zanga-zangar da aka fara ranar Alhamis a faɗin ƙasar ta rikiɗe ta koma tarzoma da fasa shaguna, kayayyaki, da gine-ginen gwamnati, har ma da asarar rayuka. Ranar farko ta zanga-zangar da aka fara a Nijeriya ta bar baya da ƙura, inda r...
Many Nigerians are struggling with high costs and a tripling of fuel prices, but many people were also wary about insecurity around protests. Nigerian police fired tear gas on Thursday to break up several hundred protesters in the northern city of Kano and in the capital Abuja, where demonstrator...
Türkiye secures a 3-1 victory over the Dominican Republic in women's volleyball at Paris 2024, putting them on the brink of reaching the quarterfinals. The Turkish women's national volleyball team has beaten the Dominican Republic 3-1 in the Olympic Pool C match to be on the brink of the Paris 20...
L'échange, l'un des plus significatifs depuis la Guerre froide, concerne 26 personnes détenues dans des prisons réparties dans sept pays, dont l'Allemagne, la Pologne et la Biélorussie, selon un communiqué de la présidence turque. Les services de renseignement turcs ont annoncé avoir orchestré un...
Protest leaders vow to press on with rallies despite what they say were legal challenges trying to limit their rallies to public parks instead of marches. Nigeria is bracing for nationwide protests over the cost of living on Thursday with authorities warning about attempts to copy the violent dem...
Ghana is experiencing an economic crisis and defaulted on most of its $30 billion external debt in 2022. Former Ghanaian president John Dramani Mahama will try to renegotiate terms of an International Monetary Fund bailout and boost local ownership of future oil and mining projects if he wins a n...