Архив новостей

В этом разделе представлены архивные новости с исходными датами публикации. Статья отображается на языке оригинала.

31,085 результатов

Boko Haram: Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam 'ba ta samu shaidu' da ke nuna sojojin Nijeriya sun zubar da cikin mata a ɓoye ba
Архив новостей

Boko Haram: Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam 'ba ta samu shaidu' da ke nuna sojojin Nijeriya sun zubar da cikin mata a ɓoye ba

Wani labari na Reuters a watan Disambar 2022 ya yi zargin cewa rundunar sojojin Nijeriya tana zubar da cikin matan da aka kama da zargin kasancewa 'yan ƙungiyar Boko Haram tare da kashe ƙananan yara. Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam ta Nijeriya ranar Juma'a ta ce binciken da ta gudanar "bai gano wasu...