الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

Rasha tana bincike kan rahotannin da ke cewa an harbo jirginta a Sudan

Ofishin Jakadancin Rasha a Sudan ya ce yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwa an harbo wani jirginta na ɗaukan kaya, ɗauke da ma'aikatan jirgi a yammacin Sudan. Ofishin Jakandancin Rasha a Sudan yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwuwa an harbo wani jirgi ɗauke da ma'aikatan jir...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:19 ص
Rasha tana bincike kan rahotannin da ke cewa an harbo jirginta a Sudan
لمحة سريعة

Ofishin Jakadancin Rasha a Sudan ya ce yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwa an harbo wani jirginta na ɗaukan kaya, ɗauke da ma'aikatan jirgi a yammacin Sudan. Ofishin Jakandancin Rasha a Sudan yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwuwa an harbo wani jirgi ɗauke da ma'aikatan jir...

Ofishin Jakadancin Rasha a Sudan ya ce yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwa an harbo wani jirginta na ɗaukan kaya, ɗauke da ma'aikatan jirgi a yammacin Sudan. Ofishin Jakandancin Rasha a Sudan yana bincike kan rahotannin da ke cewa mai yuwuwa an harbo wani jirgi ɗauke da ma'aikatan jirgi na Rasha a yammacin ƙasar. Ofishin Jakadancin ya faɗa ranar Litinin cewa, zai iya yiwuwa dakarun RSF sun harbo jirgin. RSF dai ɓangare ɗaya ne da ke yaƙi kan samun iko da Sudan. Ofishin Jakadancin yana aiki da hukumomin Sudan don tattara ƙarin bayanai da kuma tabbatar da makomar mutanen da suke cikin jirgin.