Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Alsharaa na Syria ya bayyana sabuwar gwamnatinsa
Arquivo de notícias

Alsharaa na Syria ya bayyana sabuwar gwamnatinsa

Alsharaa ya lashi takobin cewa sabuwar gwamnatinsa ba za ta taɓa ƙyale "cin hanci da rashawa su ratsa cikin ma’aikatunmu ba." An yi bikin bayyana sabuwar gwamnatin Syria inda Shugaba Ahmad Alsharaa ya lashi takobin cewa gwamnatin za ta sake gina ma’aikatu bisa riƙon gaskiya da bayyana gaskiya. "M...