Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu
Arquivo de notícias

Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu

Tsohon shugaban ya rasu ne bayan ya yi fama da rashin lafiya, kamar yadda mai magana da yawunsa Garba Shehu ya tabbatar. Tsohon shugaban Nijeriya kuma shugaban mulkin soja a baya, Muhammadu Buhari, ya rasu yana da shekaru 82 a birnin Landan, ƙasar Birtaniya, kamar yadda iyalan marigayin suka tabb...

Dakarun RSF na Sudan sun kashe mutum 11, har da yara a cikinsu
Arquivo de notícias

Dakarun RSF na Sudan sun kashe mutum 11, har da yara a cikinsu

Yara uku na daga cikin mutum 11 da dakarun RSF suka kashe sannan suka jikkata aƙalla 31, daga ciki har da mata tara, wasunsu na da juna biyu, kamar yadda likitoci suka tabbatar. Aƙalla fararen hula 11, ciki har da yara uku, sun rasa rayukansu a hannun dakarun Rapid Support Forces (RSF) a Jihar Ko...

Türkiye has won: Erdogan says after PKK terrorists disarm
Arquivo de notícias

Türkiye has won: Erdogan says after PKK terrorists disarm

Erdogan has declared the end of a “47-year scourge” as PKK terrorists begin disarmament in northern Iraq, marking a symbolic step toward a terror-free Türkiye and a new national era. Turkish President Recep Tayyip Erdogan has declared a historic turning point in Türkiye’s decades-long fight again...