Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

MDD ta yaba wa Turkiyya kan yakinta na kawar da datti a duniya
Arquivo de notícias

MDD ta yaba wa Turkiyya kan yakinta na kawar da datti a duniya

Jakada na musamman ga Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Jean Henri Todt ya taya uwargidan Shugaban Turkiyya Emine Erdogan murna kan "muhimmiyar rawar da take takawa" a shirinta na Kawar Da Datti baki daya wato Zero Waste Project. Jakada na musamman ga Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Du...