Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Kocin Morocco ya dauki alhakin fitar da kasar daga AFCON
Arquivo de notícias

Kocin Morocco ya dauki alhakin fitar da kasar daga AFCON

Burin Maroko na cin kofin kwallon kafa na Afirka a bana ya kawo karshe bayan da Afirka ta Kudu ta doke ta da ci 2 da nema, a wasan da suka buga a birnin San Pedro na Ivory Coast. Kocin Maroko Walid Regragui ya ce ya dauki dukkan alhaki game da fitar da kasar da aka yi daga gasar cin kofin kwallon...

Kenyan 'cat woman' sheltering stray cats
Arquivo de notícias

Kenyan 'cat woman' sheltering stray cats

A Kenyan woman has invested her time and resources to take care of cats as she strives to give them what she calls a befitting life. By Patrick Wanjohi Very many cats in one place. That is the easiest way to describe Rachael Kabue’s cat sanctuary. “We have 635 cats,” Kabue explains to TRT Afrika...

Uwar kyanwa: 'Yar kasar Kenya da ke kula da magunan kan titi
Arquivo de notícias

Uwar kyanwa: 'Yar kasar Kenya da ke kula da magunan kan titi

Wata mace 'yar kasar Kenya ta zuba jarin lokaci da dukiyarta wajen kula da maguna, inda ta ce tana son ganin sun samu ingantacciyar rayuwa. Daga Patrick Wanjohi Maguna da dama a waje guda. Wannan ce hanya mafi sauki da za ka siffanta kokarin Rachel Kabue. Ta fada wa TRT Afirka cewa "Muna da magun...