Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Gwamnatin Kano za ta soma biyan albashi a tsarin IPPIS
Arquivo de notícias

Gwamnatin Kano za ta soma biyan albashi a tsarin IPPIS

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da manhajar daukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen biyansu albashi a tsarin nan na IPPIS. Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da manhajar daukar bayanan ma’aikatan gwamnati da ƴan fansho da ƴan siyasa wajen...

Ƴan sanda sun kama mutum 307 a yayin wani samame a Abuja
Arquivo de notícias

Ƴan sanda sun kama mutum 307 a yayin wani samame a Abuja

Kwamishinan ƴan sandan Abuja da kansa ya jagoranci kai samamen a Gidan Dambe da ke unguwar Dei-Dei inda aka kama mutum 307. Rundunar ƴan sandan Nijeriya reshen Abuja babban birnin ƙasar ta tabbatar da kama mutum 307 a wani samame da ta kai a Gidan Dambe da ke unguwar Dei-Dei inda ta ce jami’anta...

AFCON 2023: Côte d’Ivoire ta ɗauki kofin nahiyar Afirka
Arquivo de notícias

AFCON 2023: Côte d’Ivoire ta ɗauki kofin nahiyar Afirka

Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Ƙasar Côte d’Ivoire ta yi nasarar ɗaukar kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Nijeriya da ci 2-1 a wasan ƙarshe da suka fafata ranar Lahadi. Tawagar Super Eagle...