Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Kamfanin Dangote ya yi watsi da ikirarin rufe matatar mansa
Arquivo de notícias

Kamfanin Dangote ya yi watsi da ikirarin rufe matatar mansa

A sanarwar da kamfanin ya fitar ranar Litinin, ya ce matatar na ci gaba da gudanar da ayyukanta ba tare da wani tsaiko ba, kana ya ba da tabbacin samar da man Premium Motor Spirit (PMS) lita miliyan 50 a kowace rana. Kamfanin matatar mai na Dangote ya yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen s...