Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

'Yan bindiga sun sace 'yan jarida biyu da iyalansu a Kaduna
Arquivo de notícias

'Yan bindiga sun sace 'yan jarida biyu da iyalansu a Kaduna

Rahotanni sun ce 'yan bindigar sun sace Alhaji AbdulGafar da matarsa da ‘ya’yansu biyu, inda shi kuma Alhaji Aodu suka sace shi da matarsa sai dai sun bar 'yar sa maras lafiya. Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa ‘yan bindiga sun sace wasu ‘yan jarida biyu da iyalansu a Jijar Kaduna. ‘Yan bindiga...

Isra'ila ta kama mutum 15 a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan
Arquivo de notícias

Isra'ila ta kama mutum 15 a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan

Isra'ila ta kwashe kwana 275 tana luguden wuta a Gaza lamarin da ya kashe Falasɗinawa aƙalla 38,098 — yawancinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum fiye da 87,705, kana sama da mutum 10,000 na danne a ƙarƙashin ɓaraguzai. 1208 GMT — Aƙalla Falasɗinawa 15 Isra’ila ta ƙara kama a wani samame d...

Live Updates: Gaza death toll exceeds 38,100
Arquivo de notícias

Live Updates: Gaza death toll exceeds 38,100

Israel's war on Gaza, now in its 275th day, has killed at least 38,153 Palestinians — majority of them women and children –– and wounded 87,828, with 10,000+ estimated to be buried under the debris of bombed homes and 9,500+ abducted by Tel Aviv. Sunday, July 7, 2024 1100 GMT – Gaza death toll ex...