Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Türkiye mediates major prisoner exchange between Russia, West
Arquivo de notícias

Türkiye mediates major prisoner exchange between Russia, West

The exchange, one of the largest since the Cold War, involves 26 people from prisons in seven different countries such as Germany, Poland and Belarus, the Turkish presidency said. Turkish intelligence has announced that it coordinated an extensive prisoner exchange between Russia and the West, in...

Kotu ta taƙaita wuraren da masu zanga-zanga za su bi a Abuja
Arquivo de notícias

Kotu ta taƙaita wuraren da masu zanga-zanga za su bi a Abuja

Mai shari’a Sylvanus Oriji ne ya bayar da wannan umarni a jiya Laraba yayin da yake yanke hukunci a bisa wata takardar bukatar da Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Nyesom Wike ya gabatar a gaban kotun. A yayin da aka shiga yau Alhamis 1 ga watan Agusta da ake sa ran fara zanga-zangar adawa da...

Tambaya da amsoshi: Mece ce makomar Hamas bayan kashe Haniyeh?
Arquivo de notícias

Tambaya da amsoshi: Mece ce makomar Hamas bayan kashe Haniyeh?

Wani masanin siyasa kuma ɗan jarida Yousef Alhelou ya bayyana cewa kisan da Isra'ila ta yi wa Haniyeh, ba zai jawo rikicin shugabanci a ƙungiyar Hamas ba. Kisan da Isra'ila ta yi wa shugaban Hamas Ismail Haniyeh a wani harin sama a Tehran ya ƙara girgiza Gaza da Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da kum...