Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Nijeriya ta sake tsunduma cikin gagarumin rashin wutar lantarki
Arquivo de notícias

Nijeriya ta sake tsunduma cikin gagarumin rashin wutar lantarki

An sake samun 'gazawar tsarin' samar da wutar lantarki a faɗin Nijeriya, wanda jaridun ƙasar ke cewa shi ne karo na uku a mako guda. Tsarin samar da wutar lantarki a Nijeriya ya kuma samun tasgaro sakamakon 'gazawar tsarin' samar da wuatr a safiyar Asabar ɗin nan. Wannan ya janyo birane da garuru...

L'armée nigériane neutralise plus de 100 terroristes
Arquivo de notícias

L'armée nigériane neutralise plus de 100 terroristes

En outre, 157 personnes retenues en captivité ont été libérées et ''182 terroristes'' ont été arrêtés. L'armée nigériane a tué 101 terroristes au cours de la semaine dernière lors d'opérations visant Boko Haram, ISWAP (la branche de Daesh en Afrique de l'Ouest) et des gangs criminels, a déclaré u...

Sojojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda fiye da 100
Arquivo de notícias

Sojojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda fiye da 100

A baya-bayan nan jami'an tsaron Nijeriya sun ƙara ƙaimi a yaƙin da suke yi da ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya da masu garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa. Sojojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP da masu garkuwa da mutane 101 a cikin mako guda. Kakakin ru...