Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

31,085 resultados

Exxon na shirin zuba jarin dala biliyan 1.5 rijiyar man Nijeriya
Arquivo de notícias

Exxon na shirin zuba jarin dala biliyan 1.5 rijiyar man Nijeriya

Wurin haƙar man Usan, wanda aka gano a shekarar 2002 kuma aka ba da damar [haƙa] a shekarar 2008, ya fara aiki ne a cikin shekarar 2012 kuma a halin ya ƙunshi kimanin rijiyoyin mai nau’i-nau’i 34 da ke a haɗe da bututun mai na ƙarƙashin teku takwas. Babban kamfanin samar da makamashi ExxonMobil y...