“Sabon tsarin zai kawo daidaito a darussan da ake koyarwa wajen zurfafawa da kuma koyar da ilimi a aikace. Gwamnatin N i jeriya ta kammala nazari mai zurfi kan manhajoji karatu a fannin ilimi a matakin farko da na manyan makarantun sakandire da kuma fannin fasaha, da nufin rage lafta karatu da ku ma inganta tsarin koy arwa . Sabuwar manhajar za ta fara ne a wannan shekarar karatu n ta 2025/2026. Da t ake sanar da matakin a madadin Ministan Ilimi Dakta Maruf Tunji Alausa, Karamar Ministar Ilimi, Farfesa Suwaiba Sai’d Ahmad, ta ce an gudanar da bitar ne tare da hadin gwiwar Hukumar Bincike da Cigaban Ilimi ta N i jeriya (NERDC), da hukumar ilimin bai-ɗaya a matakin farko Universal Basic Education Council UBEC, da NSSEC, da NBTE, da sauran masu ruwa da tsaki. “Sabon tsarin zai kawo daidait o a darussan da ake koyarwa wajen zurfafaw a da kuma koyar da ilimi a aikace.
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
Nijeriya ta ƙaddamar da sabuwar manhajar karatu a matakin farko da babbar sakandare da ilimin fasaha
“Sabon tsarin zai kawo daidaito a darussan da ake koyarwa wajen zurfafawa da kuma koyar da ilimi a aikace. Gwamnatin N i jeriya ta kammala nazari mai zurfi kan manhajoji karatu a fannin ilimi a matakin farko da na manyan makarantun sakandire da kuma fannin fasaha, da nufin rage lafta karatu da ku...