الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

Ngetich 'yar kasar Kenya ta kafa tarihi a tseren kilomita 10 na mata

‘Yar gudun mai shekara 22 ta kammala gudun a cikin minti 28 da dakika 46, inda ta wuce wadda ta kafa tarihi a baya ‘yar kasar Habasha. 'Yar kasar Kenya Agnes Jebet Ngetich ta kafa tarihin tseren gudun mata na kilomita 10 da kusan rabin minti daya a Valencia a ranar Lahadi. ‘Yar gudun mai shekara...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:18 ص
Ngetich 'yar kasar Kenya ta kafa tarihi a tseren kilomita 10 na mata
لمحة سريعة

‘Yar gudun mai shekara 22 ta kammala gudun a cikin minti 28 da dakika 46, inda ta wuce wadda ta kafa tarihi a baya ‘yar kasar Habasha. 'Yar kasar Kenya Agnes Jebet Ngetich ta kafa tarihin tseren gudun mata na kilomita 10 da kusan rabin minti daya a Valencia a ranar Lahadi. ‘Yar gudun mai shekara...

‘Yar gudun mai shekara 22 ta kammala gudun a cikin minti 28 da dakika 46, inda ta wuce wadda ta kafa tarihi a baya ‘yar kasar Habasha. 'Yar kasar Kenya Agnes Jebet Ngetich ta kafa tarihin tseren gudun mata na kilomita 10 da kusan rabin minti daya a Valencia a ranar Lahadi. ‘Yar gudun mai shekara 22 ta kammala gudun a cikin minti 28 da dakika 46, inda ta wuce wadda ta kafa tarihi a baya ‘yar kasar Habasha Yalemzerf Yehualaw shekara biyu da ta gabata. Ngetich ce mace ta faro da ta kafa tarihin minti 29 a gudun mata. “Ina murna kan cewa na kafa tarihi a duniya a minti 28. Ban taba tunanin haka ba,” in ji ta. Gudun na maza Jacob Kiplimo dan kasar Uganda ne ya ci shi a cikin minti 26:48.