Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

Motocin Dangote na CNG sun fara lodin mai a matatarsa don yin dakonsa kyauta a faɗin Nijeriya

Wakilan kafafen yaɗa labarai da dama na Nijeriya da suka halarci ƙaddamarwar a ranar Litinin sun ce tuni rukunin farko na motocin suka hau layi don yin lodin man. Motocin dakon mai na Dangote masu amfani da iskar gas ta CNG sun fara lodin mai a matatar don yin dakonsa kyauta a faɗin ƙasar. Wakila...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:18
Motocin Dangote na CNG sun fara lodin mai a matatarsa don yin dakonsa kyauta a faɗin Nijeriya
De un vistazo

Wakilan kafafen yaɗa labarai da dama na Nijeriya da suka halarci ƙaddamarwar a ranar Litinin sun ce tuni rukunin farko na motocin suka hau layi don yin lodin man. Motocin dakon mai na Dangote masu amfani da iskar gas ta CNG sun fara lodin mai a matatar don yin dakonsa kyauta a faɗin ƙasar. Wakila...

Wakilan kafafen yaɗa labarai da dama na Nijeriya da suka halarci ƙaddamarwar a ranar Litinin sun ce tuni rukunin farko na motocin suka hau layi don yin lodin man. Motocin dakon mai na Dangote masu amfani da iskar gas ta CNG sun fara lodin mai a matatar don yin dakonsa kyauta a faɗin ƙasar. Wakilan kafafen yaɗa labarai da dama na Nijeriya da suka halarci ƙaddamarwar a ranar Litinin sun ce tuni rukunin farko na motocin suka hau layi don yin lodin man. Tun a watan Agustan da ya gabata ne Matatar ta ce ta karɓi rukunin farko na manyan motocinta na CNG guda 4000, waɗanda za su dinga dako a faɗin ƙasar, wanda tun da fari aka so farawa a ranar 15 ga Agustan. A wata ziyarar ban girma da Cibiyar AfricaRice ta kai a ofishinsa da ke Legas a ranar Lahadi, Aliko Dangote ya sake nanata cewa matakin da ta dauka na daukar matakin raba mai kai-tsaye shi ne rage dogaro da kamfanonin da ke dakon mai a Nijeriya. A cewarsa, matakin ba wai kawai wani tsari ne na zaɓi ba, amma wani lamari ne mai mahimmanci ga ƙasa baki daya. Kai ruwa rana