Kwamishinan Harkokin Matasa da Wasanni na Jihar Kano Mustapha Rabiu Kwankwaso ne ya tabbatar da batun hatsarin a ranar Asabar inda a cikin alhini ya tabbatar da mutuwar mutanen. Ɗaya daga cikin motocin da ke ɗauke da ‘yan wasan Kano waɗanda suka je bikin wasanni a Jihar Ogun ta yi hatsari, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutum 21. Kwamishinan Harkokin Matasa da Wasanni na Jihar Kano Mustapha Rabiu Kwankwaso ne ya tabbatar da batun hatsarin a ranar Asabar inda a cikin alhini ya tabbatar da mutuwar mutanen. Kwamishinan ya bayyana cewa daga cikin waɗanda suka rasu akwai ‘yan wasa da masu kula da su. Ya bayyana cewa gwamnatin Kano na abin da ya dace wurin ganin mamatan an kai su ga iyalansu sannan marasa lafiya sun samu kulawa yadda ya dace.
أرشيف الأخبار
يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.
Motar tawagar ‘yan wasan Kano ta yi hatsari, mutum 21 sun rasu
Kwamishinan Harkokin Matasa da Wasanni na Jihar Kano Mustapha Rabiu Kwankwaso ne ya tabbatar da batun hatsarin a ranar Asabar inda a cikin alhini ya tabbatar da mutuwar mutanen. Ɗaya daga cikin motocin da ke ɗauke da ‘yan wasan Kano waɗanda suka je bikin wasanni a Jihar Ogun ta yi hatsari, lamari...
لمحة سريعة