Babban hafsan hafsoshin kasar Ghana Julius Debrah ya sanar a ranar Laraba cewa helikwaftan ya yi hatsarin ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Obuasi da ke kudancin Ghana daga Accra babban birnin kasar. Ministan Tsaron Ghana Edward Omane Boamah da Ministan Muhalli, Kimiyya da Fasaha Ibrahim Murtala Mohammed sun rasu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu tare da wasu mutum shida. Babban hafsan hafsoshin kasar Ghana Julius Debrah ya sanar a ranar Laraba cewa helikwaftan ya yi hatsarin ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Obuasi da ke kudancin Ghana daga Accra babban birnin kasar. Hadarin ya afku a gundumar Adansi Akrofuom da ke yankin Ashanti mai tazarar kilomita 270 a arewa maso yammacin Accra. Jirgin ya kama da wuta, inda har yanzu ba a san musabbabin hatsarin ba.
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
Ministan Tsaro da na Muhalli da Kimiyya na Ghana sun rasu a hatsarin helikwafta
Babban hafsan hafsoshin kasar Ghana Julius Debrah ya sanar a ranar Laraba cewa helikwaftan ya yi hatsarin ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Obuasi da ke kudancin Ghana daga Accra babban birnin kasar. Ministan Tsaron Ghana Edward Omane Boamah da Ministan Muhalli, Kimiyya da Fasaha Ibrahim Murt...
Bu haberde ne var?