Ana sa ran yarjejeniyar za ta fara aiki daga ranar Laraba. Majalisar tsaron Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon, kamar yadda wata kafar yaɗa labarai ta cikin gida Channe 12 ta rawaito. Ana sa ran yarjejeniyar za ta fara aiki daga ranar Laraba, kamar yadda rahoton ya bayyana a ranar Talata. Za mu kawo muku karin bayani kan wannan labari.
Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.
Majalisar tsaron Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagita wuta a Lebanon: kafofin watsa labaran cikin gida
Ana sa ran yarjejeniyar za ta fara aiki daga ranar Laraba. Majalisar tsaron Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon, kamar yadda wata kafar yaɗa labarai ta cikin gida Channe 12 ta rawaito. Ana sa ran yarjejeniyar za ta fara aiki daga ranar Laraba, kamar yadda rahoton ya bayyana...