الرئيسية / أرشيف الأخبار
أرشيف الأخبار

يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.

Majalisar Tsaro ta Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza: Ofishin Firaminista

Ofishin firaminista ya ce idan aka cim ma yarjejeniyar, to tsagaita wutar za ta fara aiki a ranar Lahadi da zarar an saki kashin farko na fursunonin. Majalisar Tsaron Isra'ila ta amince da tsagaita wutar da zai dakatar da yaƙin da take yi da Hamas a Gaza tare da sakin fursunonin da dukkan ɓangaro...

NewstimeTR Haber Merkezi · · آخر تحديث 13‏/8‏/2026، 5:26:17 ص
Majalisar Tsaro ta Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza: Ofishin Firaminista
لمحة سريعة

Ofishin firaminista ya ce idan aka cim ma yarjejeniyar, to tsagaita wutar za ta fara aiki a ranar Lahadi da zarar an saki kashin farko na fursunonin. Majalisar Tsaron Isra'ila ta amince da tsagaita wutar da zai dakatar da yaƙin da take yi da Hamas a Gaza tare da sakin fursunonin da dukkan ɓangaro...

Ofishin firaminista ya ce idan aka cim ma yarjejeniyar, to tsagaita wutar za ta fara aiki a ranar Lahadi da zarar an saki kashin farko na fursunonin. Majalisar Tsaron Isra'ila ta amince da tsagaita wutar da zai dakatar da yaƙin da take yi da Hamas a Gaza tare da sakin fursunonin da dukkan ɓangarorin biyu ke tsare da su. A yanzu yarjejeniyar za ta je gaban majalisar a cike. Ofishin firaminista ya ce idan aka cim ma yarjejeniyar, to tsagaita wutar za ta fara aiki a ranar Lahadi da zarar an saki kashin farko na fursunonin.