Home / News archive
News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

Majalisar Dokokin Koriya ta Kudu ta tsige shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol

Majalisar Dokokin Koriya ta Kudu ta kaɗa ƙuri'a inda ta tsige Shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol saboda ayyana dokar ta-baci da ya yi na tsawon lokaci a wannan watan. Majalisar dokokin ta amince da hakan ne bayan an jefa ƙuri'a a ranar Asabar inda sakamakon ya kasance na ƙuri'u 204-85. Za a dakatar da...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Updated 13/08/2026, 05:26:17
Majalisar Dokokin Koriya ta Kudu ta tsige shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol
At a glance

Majalisar Dokokin Koriya ta Kudu ta kaɗa ƙuri'a inda ta tsige Shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol saboda ayyana dokar ta-baci da ya yi na tsawon lokaci a wannan watan. Majalisar dokokin ta amince da hakan ne bayan an jefa ƙuri'a a ranar Asabar inda sakamakon ya kasance na ƙuri'u 204-85. Za a dakatar da...

Majalisar Dokokin Koriya ta Kudu ta kaɗa ƙuri'a inda ta tsige Shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol saboda ayyana dokar ta-baci da ya yi na tsawon lokaci a wannan watan. Majalisar dokokin ta amince da hakan ne bayan an jefa ƙuri'a a ranar Asabar inda sakamakon ya kasance na ƙuri'u 204-85. Za a dakatar da ikon Shugaba Yoon Suk Yeol da ayyukansa bayan an kai masa kwafin takarda kan tsige shi da kuma Kotun Tsarin Mulki ta ƙasar. Kotun dai tana da kwanaki 180 don tantance ko za ta kori Yoon a matsayin shugaban kasa ko kuma ta maido da ikonsa. Idan aka kore shi daga ofis, dole ne a gudanar da zaben kasa don zaben wanda zai gaje shi a cikin kwanaki 60.