Sanata Barau ya ce an jingine batun ne saboda yadda ake ce-ce-ku-ce akan kudirorin, da kuma tabbatar da cewa an yi duban tsananki kan bangarorin da wasu al’ummar kasar ke nuna damuwa a kai. Majalisar Dattijan Nijeriya ta jingine batun ƙudirin dokokin haraji na Nijeriya da ake taƙaddama a kansu. Mataimakain Shugaban majalisar Sanata Barau Jibrin ne ya sanar da haka, yayin da yake jagorantar zamar majalisar ta dattawa a ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an jingine batun ne saboda yadda ake ce-ce-ku-ce akan ƙudirorin, da kuma tabbatar da cewa an yi duban tsananki kan ɓangarorin da wasu al’ummar ƙasar ke nuna damuwa a kai. Za mu kawo muku ƙarin bayani nan gaba kaɗan
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
Majalisar Dattijan Nijeriya ta jingine batun dokokin haraji na ƙasar
Sanata Barau ya ce an jingine batun ne saboda yadda ake ce-ce-ku-ce akan kudirorin, da kuma tabbatar da cewa an yi duban tsananki kan bangarorin da wasu al’ummar kasar ke nuna damuwa a kai. Majalisar Dattijan Nijeriya ta jingine batun ƙudirin dokokin haraji na Nijeriya da ake taƙaddama a kansu. M...