Ana Sayfa / Haber arşivi
Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

Mai ɗakin shugabnan Turkiyya na ziyara a Nijeriya domin taron wayar da kai kan sankara

Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdogan na ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara. Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdoga na wata ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara da kuma shirin jan hankalin duniya kan cutar....

NewstimeTR Haber Merkezi · · Güncellendi 13.08.2026 05:26:17
Mai ɗakin shugabnan Turkiyya na ziyara a Nijeriya domin taron wayar da kai kan sankara
Bu haberde ne var?

Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdogan na ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara. Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdoga na wata ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara da kuma shirin jan hankalin duniya kan cutar....

Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdogan na ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara. Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya Emine Erdoga na wata ziyara a Nijeriya don wani gagarumin taro kan wayar da kai dangane da sankara da kuma shirin jan hankalin duniya kan cutar. Mai Ɗakin Shugaban Nijeriya Oluremi Tinubu ce ta tarbe ta a Abuja, babban birnin Nijeriya. "Akwai ƙarfafa gwiwa ganin irin yadda Nijeriya take ɗaukar nauyin 'Shirin Wayar da Kai kan Sankara a Ƙungiyar Ƙasashe Musulamai na Afrika' a bana, inda aka ɗora kan taron da aka yi a Istanbul a 2016 a matsayin wani ɓnagre na Babban Taron Muslunci na 13," kamar yadda Mai Ɗakin Shugaban Turkiyya ta bayyana a cikin wata sanarwa da aka wallafa a shafin X ranar Laraba. "Ina miiƙa godiyata ta musamman ga Misis Tinubu saboda jagorantar wannan muhimmin batu a Afirka, wanda yake da muhimmanci wajen samar da lafiya ba wai kawai a ƙasarta, har ma ga ƙasashen duniya. Abuja’da, Nijerya Cumhurbaşkanı’nın değerli eşi Oluremi Tinubu Hanımefendi ile bir araya geldik. 13’üncü İslam Zirvesi kapsamında 2016 yılında, İstanbul’da ilk oturumunu düzenlediğimiz programın devamı niteliğinde olan “İslam İşbirliği Teşkilatı Üyesi Afrika Ülkelerinin Kanser… pic.twitter.com/uO2AkDeY3C — Emine Erdoğan (@EmineErdogan) May 15, 2024