Emine Erdogan ta jaddada buƙatar ga ɗaukar matakai bai ɗaya kan matsalar muhalli, ta kuma yi kira a samar da duniya mai adalci wacce za ta fi ɗorewa. Mai dakin Shugaban Turkiyya ta jagoranci taron Kwamitin Mashawarta na Muhimman Mutane na Majalisar Dinkin Duniya Kan Kawar da Shara karo na uku a Ofishin Shugaban Kasa dake Fadar Dolmabahce a Istanbul. Ta yi kira da a hada kai a duniya don magance matsalar muhalli da kalubalen kula da shara a yayin da take jawabinta ta bude taron ranar Juma’a. Emine Erdogan ta bayyana irin kalubalen da matsalar muhalli ke haifarwa, inda ta yi kira ga a dauki matakai na bai daya cikin gaggawa. “Duk da matsalar da ake fuskanta, za a iya samar da duniya mai cike da adalci,” kamar yadda ta bayyana. “Za a iya cim ma wannan buri ta hanyar hadin ka. Dukkanmu abokan aiki ne tare a kan wannan fata.
Cette rubrique présente les archives avec leurs dates de publication originales. L’article est affiché dans sa langue d’origine.
Mai ɗakin shugaban Turkiyya ta yi kira ga duniya ta haɗa kai don yaƙar matsalar yanayi a taron MDD
Emine Erdogan ta jaddada buƙatar ga ɗaukar matakai bai ɗaya kan matsalar muhalli, ta kuma yi kira a samar da duniya mai adalci wacce za ta fi ɗorewa. Mai dakin Shugaban Turkiyya ta jagoranci taron Kwamitin Mashawarta na Muhimman Mutane na Majalisar Dinkin Duniya Kan Kawar da Shara karo na uku a O...