Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

Ma’aikatar Shari’ar Nijar ta yi bayani game da rushe ƙungiyoyin ƙwadago

Kamfanin dillancin labaran Nijar(ANP) ya ambato wata sanarwar da ministan shari’ar ƙasar, Alio Daouda, ya fitar tana cewa an yi ammanar cewa ƙungiyoyin ƙwadagon huɗu ba sa aiki domin inganta aikin ɓangaren shari’a domin kare muradun al’umma. Ma’aikatar Shari’ar Jamhuriyar Nijar ta yi bayani game...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:17
Ma’aikatar Shari’ar Nijar ta yi bayani game da rushe ƙungiyoyin ƙwadago
A taƙaice

Kamfanin dillancin labaran Nijar(ANP) ya ambato wata sanarwar da ministan shari’ar ƙasar, Alio Daouda, ya fitar tana cewa an yi ammanar cewa ƙungiyoyin ƙwadagon huɗu ba sa aiki domin inganta aikin ɓangaren shari’a domin kare muradun al’umma. Ma’aikatar Shari’ar Jamhuriyar Nijar ta yi bayani game...

Kamfanin dillancin labaran Nijar(ANP) ya ambato wata sanarwar da ministan shari’ar ƙasar, Alio Daouda, ya fitar tana cewa an yi ammanar cewa ƙungiyoyin ƙwadagon huɗu ba sa aiki domin inganta aikin ɓangaren shari’a domin kare muradun al’umma. Ma’aikatar Shari’ar Jamhuriyar Nijar ta yi bayani game da matakin da gwamnatin ƙasar ta ɗauka na rusa ƙungiyoyin ƙwadago huɗu da ke fannin shari’a. Kamfanin dillancin labaran ƙasar, (ANP) ya ambato wata sanarwar da Ministan Shari’ar ƙasar, Alio Daouda ya fitar tana cewa an yi amannar cewa ƙungiyoyin ƙwadagon huɗu ba sa aiki domin inganta aikin ɓangaren shari’a domin kare muradun al’umma. Ƙungiyoyin ƙwadagon sun haɗa da ƙungiyoyin SAMAN da SNAJ da SYNCAT da kuma UMAN. Sanarwar ta ƙara da cewa maimakon ƙoƙarin kare muradun al’umma, ƙungiyoyin na aikin kare muradun kansu ne, lamarin ke ƙasa-ƙasa da harkar yi wa ƙasa hidima.