Bayan tsaiko kan makomar Darwin Nunez a Liverpool, a yanzu an cim ma yarjejeiyar sayar da shi ga Al Hilal ta Saudiyya. Liverpool ta amince da sayar da Nunez ga Al Hilal ta Saudiyya kan rangwamen farashin fam miliyan 56.6. A ƙarshe dai ɗan wasan Liverpool Darwin Nunez zai bar ƙungiyar bayan kwashe shekaru uku a can. Tun zuwansa Liverpool a 2022, ɗan wasan ɗan asalin Uruguay ya ci jimillar ƙwallaye 40 a wasanni 143. A kakar bara ƙarƙashin sabon koci Arne Slot, tagomashin Nunez ya ci ƙwallaye bakwai ne kacal.
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
Liverpool ta amince da sayar da Darwin Nunez ga Al Hilal kan fam miliyan 56.6
Bayan tsaiko kan makomar Darwin Nunez a Liverpool, a yanzu an cim ma yarjejeiyar sayar da shi ga Al Hilal ta Saudiyya. Liverpool ta amince da sayar da Nunez ga Al Hilal ta Saudiyya kan rangwamen farashin fam miliyan 56.6. A ƙarshe dai ɗan wasan Liverpool Darwin Nunez zai bar ƙungiyar bayan kwashe...