Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙaramar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani, ya fitar ranar Laraba ta ce kwale-kwalen yana ɗauke da fasinjoji fiye da 300 yayin da ya kife a kofin Gbajibo ranar Talata da maraice. Hukumomi a Jihar Neja da ke arewacin Nijeriya sun ce an ceto kimanin fasinjoji sittin daga kusan mutum 300 da kwale-kwale ya yi hatsari da su a ƙaramar hukumar Mokwa ranar Talata da maraice. Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙaramar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani, ya fitar ranar Laraba ta ce kwale-kwalen ya kife ne a kogin Gbajibo ranar Talata da maraice. Dakani ya ƙara da cewa mutanen da ke cikin kwale-kwalen suna kan hanyarsu daga ƙauyen Mundi zuwa Gbajibo domin gudanar da bikin Mauludu lokacin da lamarin ya faru. Muna ci gaba da sabunta wannan labarin...
Sehemu hii inaonyesha habari za kumbukumbu pamoja na tarehe zake za awali za kuchapishwa. Habari imeonyeshwa katika lugha yake ya asili.
Kwale-kwale ɗauke da masu bikin Mauludi kusan 300 ya kife a jihar Neja
Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙaramar hukumar Mokwa, Abubakar Dakani, ya fitar ranar Laraba ta ce kwale-kwalen yana ɗauke da fasinjoji fiye da 300 yayin da ya kife a kofin Gbajibo ranar Talata da maraice. Hukumomi a Jihar Neja da ke arewacin Nijeriya sun ce an ceto kimanin fasinjoj...