Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

Kasashe sun yi alkawarin $170 ga WHO gabanin ficewar Amurka

China da Qatar da Switzerland da wasu kasashen sun yi alkawarin dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO). Ƙasashen China da Qatar da Switzerland da sauransu sun yi alƙawarin bayar da sama da dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a taronta na ranar Talata. Har ila yau, ƙasas...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:13
Kasashe sun yi alkawarin $170 ga WHO gabanin ficewar Amurka
De un vistazo

China da Qatar da Switzerland da wasu kasashen sun yi alkawarin dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO). Ƙasashen China da Qatar da Switzerland da sauransu sun yi alƙawarin bayar da sama da dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a taronta na ranar Talata. Har ila yau, ƙasas...

China da Qatar da Switzerland da wasu kasashen sun yi alkawarin dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO). Ƙasashen China da Qatar da Switzerland da sauransu sun yi alƙawarin bayar da sama da dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a taronta na ranar Talata. Har ila yau, ƙasashen sun amince da ƙarin kuɗaɗen don taimakawa wajen rage giɓin da ake sa ran za a samu na babbar mai bayar da agajin, Amurka. “Ina godiya ga kowace ƙasa mamba da abokan hulɗar da suka yi alƙawarin bayar da agaji,” in ji Dr Tedros Adhanom Ghebreyesus, babban daraktan hukumar ta WHO a cikin wata sanarwa. Ya ƙara da cewa: "A cikin yanayi mai wahala ga lafiyar duniya, waɗannan kuɗaɗe za su taimaka mana wajen adanawa da kuma faɗaɗa ayyukanmu na ceton rai."