Início / Arquivo de notícias
Arquivo de notícias

Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.

Kai-tsaye: Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen

Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 36,224 - galibinsu mata da yara da jarirai - a hare-haren da ta kwashe kwana 237 tana kai wa Gaza, kana ta jikkata sama da mutum 81,777 237, yayin da kuma aƙalla mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine. 2238 GMT —Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtan...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Atualizado 13/08/2026, 05:26:13
Kai-tsaye: Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen
Em resumo

Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 36,224 - galibinsu mata da yara da jarirai - a hare-haren da ta kwashe kwana 237 tana kai wa Gaza, kana ta jikkata sama da mutum 81,777 237, yayin da kuma aƙalla mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine. 2238 GMT —Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtan...

Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 36,224 - galibinsu mata da yara da jarirai - a hare-haren da ta kwashe kwana 237 tana kai wa Gaza, kana ta jikkata sama da mutum 81,777 237, yayin da kuma aƙalla mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine. 2238 GMT —Wani harin haɗin-gwiwa na Amurka da Birtaniya ya kashe mutum biyu a Yemen Sojojin Amurka da na Birtaniya sun sanar cewa sun kai hare-hare kan mayaƙan Houthi da ke Yemen. Ranar Alhamis kafar watsa labarai ta Houthi ta tabbatar da kisan aƙalla mutum biyu a hare-haren. Ma'aikatar tsaron Birtaniya ta ce an kai hare-haren na haɗin-gwiwa ne a wurare uku a birnin Hodeidah da ke gaɓar Bahar Maliya. Gidan talbijin na Al Masirah wanda ƙungiyar Houthi take gudanar da shi ya ruwaito cewa an kashe aƙalla mutum biyu sannan aka jikkata mutum 10 a hare-haren da aka kai a wani gini na gidan rediyo a lardin Al-Hawk na birnin Hodeidah.