Isra'ila ta kwashe kwana 279 tana luguden wuta a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,295 — galibinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum sama da 88,241, kana mutum fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. 0441 GMT — Cibiyar bayar da bayanai kan hakkokin ɗan'adam ta Yankunan da Isra'ila ta mamaye, B’Tselem, ta bayyana umarnin da sojojin Isra'ila suka bai wa dukkan Falasɗinawa na ficewa daga Birnin Gaza a matsayin “hauka zalla.” A wani saƙo da ta wallafa a soshiyal midiya, cibiyar ta yi kira ga ƙasashen duniya su tsoma baki sannan su "nemi Isra'ila ta daina yaƙi nan-take”. “Bisa ayyukan da Isra'ila take yi, da alama tana da niyyar ci gaba da yaƙi babu ƙaƙƙautawa, inda take lalata gine-gine da kashe mutane ba tare da sanin lokacin da za ta daina ba," in ji saƙon da ƙungiyar ta fitar.
أرشيف الأخبار
يعرض هذا القسم الأخبار المؤرشفة مع تواريخ نشرها الأصلية. يُعرض المقال بلغته الأصلية.
Kai-tsaye: Umarnin da Isra'ila ta bai wa Falasɗinawa su fice daga Birnin Gaza 'hauka ne zalla'
Isra'ila ta kwashe kwana 279 tana luguden wuta a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,295 — galibinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum sama da 88,241, kana mutum fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. 0441 GMT — Cibiyar bayar da bayanai kan hakkokin ɗan'adam ta Yankunan da Isra...

لمحة سريعة