Home / News archive
News archive

This section shows archived news with its original publication dates. The article is displayed in its original language.

Kai-tsaye: Trump ya nuna shakku kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan. Talata, 21 ga Janairu, 2025 0112 GMT — Shugaban...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Updated 13/08/2026, 05:26:13
Kai-tsaye: Trump ya nuna shakku kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza
At a glance

Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan. Talata, 21 ga Janairu, 2025 0112 GMT — Shugaban...

Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan. Talata, 21 ga Janairu, 2025 0112 GMT — Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana shakkunsa game da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza a yayin da aka tambaye shi kan ko yana da ƙwarin gwiwa game da yiwuwar aiwatar da dukka matakai uku na yarjejeniyar. A yayin da yake jawabi ga manema labarai a ofishin shugaban ƙasa bayan sanya hannun kan dokokin shugaban ƙasa, Trump ya ce yankin Gaza da aka yi wa kawanya ya yi kama da "wani babban wuri da aka rusa" kuma ya kamata a sake gina shi a wani tsari na daban.