Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kwana na 240 inda ya kashe aƙalla Falasɗinawa 36,439 — kashi 71 daga cikinsu mata ne da yara da jarirai — sannan mutum 82,627 sun jikkata, a cewar jami'ai. 1820 GMT — Scholz na Jamus ya bukaci Netanyahu da ya inganta yanayin Gaza Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bukaci firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da ya ci gaba da inganta ayyukan agaji da kiwon lafiya a Gaza. A wata tattaunawa ta waya da ya yi da Netanyahu, Scholz ya kuma sake bayyana gamsuwarsa ga shirin yarjejeniyar tsagaita wuta mai mataki uku da Joe Biden ya gabatar, kamar yadda mai magana da yawun Steffen Hebestreit. Kazalika shugabannin biyu sun yi musayar ra'ayoyi a kan yanayin da ake ciki a yankin, inda Scholz ya bayyana damuwarsa a kan ka da hakan ya watsu ya zama rikicin yanki.
Arquivo de notícias
Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.
Kai-tsaye: Shugaban gwamnatin Jamus Scholz ya buƙaci Netanyahu da ya inganta yanayin Gaza
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kwana na 240 inda ya kashe aƙalla Falasɗinawa 36,439 — kashi 71 daga cikinsu mata ne da yara da jarirai — sannan mutum 82,627 sun jikkata, a cewar jami'ai. 1820 GMT — Scholz na Jamus ya bukaci Netanyahu da ya inganta yanayin Gaza Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz...

Em resumo