Luguden wutar da Isra'ila ta kwashe kwana 291 tana yi a Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,006 — yawancinsu mata da yara –– tare da jikkata mutum sama da 89,818, yayin da mutum fiye da 10,000 ke binne a ɓaraguzai. 2100 GMT — Masu goyon bayan Falasɗinawa a Amurka sun taru a wajen otal ɗin Watergate da ke Washington DC, inda Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya sauka gabanin ya yi jawabi ga zauren majalisar dokokin ƙasar ranar Laraba. Masu zanga-zangar suna riƙe da kwalaye da aka rubuta: "A kama Netanyahu" da kuma "Mai laifin yaƙi yana cikin wannan otal ɗin," sua nufin Firaminista Netanyahu wanda ke da alhakin kisan dubban Falasɗinaa fararen-hula a Gaza. Kazalika ana shirin gudanar da wata gagarumar zanga-zangar ranar Laraba a yayin da Netanyahu zai gabatar da jawabi ga 'yan majalisar dokokin Amurka a yayin da ƙasarsa ke ci gaba da luguden wuta a Gaza.
Arquivo de notícias
Esta secção apresenta notícias arquivadas com as datas de publicação originais. O artigo é apresentado no idioma original.
Kai-tsaye: Masu goyon bayan Falasɗinawa a Amurka sun yi zanga-zanga kan zuwan Netanyahu ƙasar
Luguden wutar da Isra'ila ta kwashe kwana 291 tana yi a Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,006 — yawancinsu mata da yara –– tare da jikkata mutum sama da 89,818, yayin da mutum fiye da 10,000 ke binne a ɓaraguzai. 2100 GMT — Masu goyon bayan Falasɗinawa a Amurka sun taru a wajen ota...

Em resumo