Inicio / Archivo de noticias
Archivo de noticias

Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.

KAI-TSAYE: Lauyoyin Falasdinawa sun shigar da Isra'ila kara a Kotun ICC

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0750 GMT — Lauyoyin Falasdinawa sun shigar da Isra'ila kara a Kotun ICC Lauyoy...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Actualizado 13/8/2026, 5:26:13
KAI-TSAYE: Lauyoyin Falasdinawa sun shigar da Isra'ila kara a Kotun ICC
De un vistazo

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0750 GMT — Lauyoyin Falasdinawa sun shigar da Isra'ila kara a Kotun ICC Lauyoy...

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Talata, 14 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0750 GMT — Lauyoyin Falasdinawa sun shigar da Isra'ila kara a Kotun ICC Lauyoyin wadanda hare-haren Isra'ila suka fadamawa a Gaza sun shigar da kara a Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ICC da ke birnin Hague na Netherlands. Wakilin jama'ar Gaza a kotun ICC wato Gilles Devers da wasu mutum hudu da suka masa rakiya domin kai korafin sun bayyana cewa Isra'ila ta aikata laifukan yaki a kan Gaza wadanda suka hada da kisan kare-dangi. Isra'ila ta kashe sama da mutum 11,180 a Gaza wadanda akasarinsu yara ne tun daga 7 ga watan Oktoba.