Gida / Taskar labarai
Taskar labarai

Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.

KAI-TSAYE: Kasashen duniya sun soma janye jakadunsu daga Isra'ila

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Laraba, 1 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0852 GMT — Kasashen duniya sun soma janye jakadunsu daga Isra'ila Kasar Bolivia...

NewstimeTR Haber Merkezi · · An sabunta 2026-08-13, 05:26:13
KAI-TSAYE: Kasashen duniya sun soma janye jakadunsu daga Isra'ila
A taƙaice

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Laraba, 1 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0852 GMT — Kasashen duniya sun soma janye jakadunsu daga Isra'ila Kasar Bolivia...

Wannan shafi yana kawo muku sabbin bayanai a ranar Laraba, 1 ga watan Nuwamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0852 GMT — Kasashen duniya sun soma janye jakadunsu daga Isra'ila Kasar Bolivia a ranar Talata ta ce ta yanke huldar dilfomasiyya tsakaninta da Isra’ila sakamakon irin harin da take kai wa Gaza. Haka kuma kasashen Colombia da Chile su ma sun yi wa jakadunsu kiranye domin tuntuba. Duka kasashen sun nemi a tsagaita a yakin da ake yi inda kasashen Mexico da Brazil da ke yankin Latin America su ma suka yi kira kan tsagaita wutar.