Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 321, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,223 — galibinsu mata da yara — sannan ya jikata mutum 92,981, sannan an ƙiyasta cewa mutum fiye da 10,000 na danne a ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024 0311 GMT — Isra'ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla 11 a harin da ta kai ta sama kan wani rukunin gidaje a garin Beit Lahiya da ke Gaza, in ji kamfanin dillancin labarai na Falasɗinu WAFA. Mahukunta a Tel Aviv, waɗanda aka gurfanar a Kotun Duniya kan zargin kisan kiyashi, sun kashe Falasɗinawa fiye da 40,000, galibinsu mata da yara, kana sun jikkata fiye da mutum 92,000, tun daga watan Oktoban bara. Dubbai sun mutu a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da suka danne su, sannan dakarun Isra'ila sun sace Falasɗinawa fiye da 10,000. Sai dai masana sun ce alƙaluman mutanen da suka mutu sun zarta haka nesa ba kusa ba. Amurkawa likitoci da ma'aikatan jiyya 45 da suke aikin kula da lafiyar mutane a Gaza tun daga watan Oktoba sun ce mai yiwuwa mutanen da suka mutu sakamakon kisan kiyashin da Isra'ila take yi a Gaza "sun zarta 92,000". Wani bincike da aka wallafa a mujallar lafiya ta Lancet, ya nuna cewa yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya kashe mutum fiye da 186,000.
Taskar labarai
Wannan sashe yana nuna tsoffin labarai da ranakun da aka wallafa su. An nuna labarin a harshensa na asali.
Kai-tsaye: Isra'la ta kashe Falasɗinawa aƙalla 11 a yankin Beit Lahiya na Gaza
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 321, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,223 — galibinsu mata da yara — sannan ya jikata mutum 92,981, sannan an ƙiyasta cewa mutum fiye da 10,000 na danne a ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024 0311 GMT — Isra'il...

A taƙaice
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 321, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 40,223 — galibinsu mata da yara — sannan ya jikata mutum 92,981, sannan an ƙiyasta cewa mutum fiye da 10,000 na danne a ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa. Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024 0311 GMT — Isra'il...
