Tsawon kwanaki 108, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 25,295 da raunata mutum 63,000. 1210 GMT — Isra'ila ta kashe karin Falasdinawa 190 a kwana guda a Gaza Akalla Falasdinawa190 Isra’ila ta kashe a Gaza da raunata wasu 340 a cikin sa’o’i 24 da suka gabata. Hakan ya kawo adadin Falasdinawan da Isra’ilar ta kashe a Gaza zuwa 25,295 kamar yadda Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta tabbatar. A wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar ta bayyana akwai mutum 63,000 wadanda aka raunata tun bayan da aka soma kai wannan harin
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe karin Falasdinawa 190 a kwana guda a Gaza
Tsawon kwanaki 108, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 25,295 da raunata mutum 63,000. 1210 GMT — Isra'ila ta kashe karin Falasdinawa 190 a kwana guda a Gaza Akalla...