Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 144 - ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 69,879. 0212 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 3 a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan yayin da yaƙin Gaza ke ci gaba da ta'azzara Kamfanin dillancin labaran Falasɗinu na WAFA ya rawaito cewa sojojin Isra’ila sun kashe Falasɗinawa uku a yankin Gaɓar Yammacin Kogin Jordan da suka mamaye. An kashe mutanen ne a harin da aka kai a garin Tubas da kuma sansanin Al-Far’a da ke kusa da Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye, in ji sanarwar. Aƙalla Falasɗinawa 400 ne sojojin Isra'ila da wasu Yahudawa ƴan kaka-gida suka kashe tun ranar 7 ga watan Oktoba. 2300 GMT — Biden ya ce ana dab da tsagaita wuta a Gaza yayin da Isra'ila ke shirin mamaye Rafah Shugaban Amurka Joe Biden ya ce yana fatan tsagaita wuta a Gaza da aka yi wa ƙawanya ka iya fara aiki a farkon mako mai zuwa. Da ya ziyarci birnin New York, an tambayi Biden lokacin da tsagaita wuta a yankin Falasdinawa da aka killace zai iya farawa, ya kuma amsa da cewa, "Mai ba da shawara kan harkokin tsaro na ƙasa ya gaya mini cewa muna kusa, mun kusa, ba mu gama ba tukuna. Fatana shi ne nan da Litinin mai zuwa za a tsagaita wuta."
Haber arşivi
Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasɗinawa 3 a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan yayin da yaƙin Gaza ke ci gaba da ta'azzara
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 144 - ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 69,879. 0212 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 3 a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan yayin da yaƙin Gaza ke ci gaba da ta'azzara Kamfanin di...

Bu haberde ne var?
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza - wanda yanzu ya shiga kwana na 144 - ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 29,782, galibi yara da mata, tare da jikkata mutum 69,879. 0212 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 3 a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan yayin da yaƙin Gaza ke ci gaba da ta'azzara Kamfanin di...
