Wannan shafin ya kawo muku sabbin bayanai a ranar Asabar, 2 ga watan Disamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0850 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 240 tun bayan kawo karshen yarjejeniyar tsagaita wuta Kungiyar Hamas ta ce mutum 240 aka kashe a Gaza da ke Falasdinu tun bayan da aka kawo karshen yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hamas a ranar Juma'a. A wata sanarwa da kungiyar ta fitar, ta ce an raunata karin mutum 650 a "daruruwan hare-hare ta sama da makaman atilare da bama-bamai daga sojojin ruwa a Zirin Gaza", in ji sanarwar, Sanarwar ta ce sojojin na Isra'ila sun mayar da hankali wurin kai hare-hare a Khan Younis inda aka lalata gomman gidaje da mazauna cikin gidajen.
Esta sección muestra noticias archivadas con sus fechas de publicación originales. El artículo se muestra en su idioma original.
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasdinawa 240 tun bayan kawo karshen yarjejeniyar tsagaita wuta
Wannan shafin ya kawo muku sabbin bayanai a ranar Asabar, 2 ga watan Disamba, kan hare-haren da Isra'ila ke kai wa Gaza bayan Hamas ta kutsa kai Isra'ila inda ta kai mata hare-haren ba-zata a ranar 7 ga watan Oktoba. 0850 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 240 tun bayan kawo karshen yarjejeniyar...