Ana Sayfa / Haber arşivi
Haber arşivi

Bu bölüm arşiv haberlerini özgün tarihleriyle gösterir. Haber metni özgün dilinde gösterilmektedir.

KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasdinawa 13 a Khan Younis

Tsawon kwanaki 103, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,285 da raunata mutum 61,154. 0745 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 13 a Khan Younis Akalla Falasdinawa...

NewstimeTR Haber Merkezi · · Güncellendi 13.08.2026 05:26:13
KAI-TSAYE: Isra'ila ta kashe Falasdinawa 13 a Khan Younis
Bu haberde ne var?

Tsawon kwanaki 103, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,285 da raunata mutum 61,154. 0745 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 13 a Khan Younis Akalla Falasdinawa...

Tsawon kwanaki 103, Isra'ila tana ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza a yayin da Firaiminista Netanyahu ya lashi takobin ci gaba kai wadannan hare-hare wadanda suka jawo asarar rayuka 24,285 da raunata mutum 61,154. 0745 GMT — Isra'ila ta kashe Falasdinawa 13 a Khan Younis Akalla Falasdinawa 13 Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai Khan Younis da ke kudancin Gaza, kamar yadda wani rahoto ya bayyana. Bayan haka akwai kuma wasu gomman Falasdinawan da suka samu rauni a hare-hare ta sama da kasa, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Falasdinu WAFA ya tabbatar. Haka kuma ya ce jiragen yakin na Isra’ila sun kai hari kan gidajen Falasdinawa a yammacin Khan Younis.